<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>162</hymn_number>
<title>Zo, Kowane Mai Zunubi, Ka Nemi Gafara LW162</title>
<lyrics>[V1]
 1) Zo, kowane mai zunubi, ka nemi gafara.
 Yesu ya yi alkawari zai ba ka nasara.

[V2]
 KORUS
 Gaskata shi, gaskata shi, gaskata shi yau
 Zai karƃe ka, zai karƃe ka, zai karƃe ka yau.

[V3]
 2) Yesu ya ba da jininsa, jini mai daraja
 Har ma ya sha hukuncinka domin ka barata.
 Korus

[V4]
 3) Yesu shi ne mai ba da rai, shi ne mai gaskiya,
 Ka dogara gare shi dai, zai tsare zuciyarka.
 Korus</lyrics>
</song>